Kungiyar kare haƙƙin Musulmi ta MURIC, ta yi kira da a dakatar da jarabawar da ake gudanarwa a dukkan cibiyoyin Makarantar Koyon Aikin Lauya ta Najeriya, sakamakon zargin cin zarafi, tsoratarwa da kuma hana ɗalibai mata Musulmi masu sanya hijabi shiga ɗakunan jarabawa. Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan Adam ta Musulunci ta kuma buƙaci gudanar da...
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya taya mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, murnar cika shekaru 20 da hawa kan karagar mulki ta Daular Usmaniyya. A cikin saƙon taya murnar da fadar shugaban ƙasa da ke Abuja ta fitar a ranar Litinin, 2 ga Nuwamba, 2026, Shugaba Tinubu ya bi sahun miliyoyin...
Rundunar ƴansandan Jihar Zamfara ta ce ta kashe sama da ƴan bindiga 30 tare da dakile wani hari da suka yi yunkurin kai wa garin Bukkuyum da ke karamar hukumar Bukkuyum ta jihar. Rundunar ta bayyana cewa ƴan bindigar sun yi yunkurin mamaye garin ne a ranar 28 ga Oktoba, 2026, amma jami’an ’yansanda tare...
Shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta Nijeriya (EFCC), Mista Olanipekun Olukoyede, ya bayyana cewa Jihar Zamfara na samun sauyi a ƙarƙashin jagorancin Gwamna Dauda Lawal, musamman a fannin gine-ginen ababen more rayuwa da ilimi. Ya bayyana hakan ne yayin gabatar da babban jawabi a wajen bikin cika shekaru 30 da ƙirƙirar Jihar...
Abba Atiku Abubakar, ɗan tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2027 a ƙarƙashin jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), Alhaji Atiku Abubakar, ya yi alƙawarin tabbatar da nasarar Shugaba Bola Ahmed Tinubu da jam’iyyar APC a babban zaɓen shekarar 2027. Abba Abubakar ya bayyana wannan matsaya ne a ranar Juma’a, a...