An Sanya Ranar 11 Zuwa 14 Ga Watan Fabrairu Domin Gudanar Da Bukin Kamun Kifi A Argungu
Gwamnatin Jihar Kebbi ta sanar da cewa daga ranar 11 zuwa 14 ga watan Fabrairu ne za a gudanar da bikin kamun kifi na ƙasa da ƙasa na Argungu. Sarkin Argungu, Alhaji Samaila Mera, ne ya bayyana hakan yayin ganawarsa da ’yan jarida bayan wani taro na musamman da Kwamitin Babban Bikin Jiha da Kwamitin...
Read more