Ministan lafiya ya ce an mayar da matar da ta kamu da Ebola a Najeriya zuwa ƙasarta Switzerland
Ministan Lafiya na Najeriya, Ali Pate, ya bayyana cewa an kwashe mara lafiyar farko da aka tabbatar ta kamu da cutar Ebola da aka shigo da ita Najeriya zuwa ƙasar Switzerland domin ci gaba da ba ta kulawar lafiya. Pate ya bayyana cewa an tashi da mara lafiyar daga Abuja a safiyar Litinin da amincewarsa,...
Read more