Real Madrid Na Shirin Ɗauko Allegri Domin Maye Gurbin Arbeloa
Kocin Real Madrid, Alvaro Arbeloa yana samun matsin-lamba yayin da ƙungiyar ta fara rasa tagomashin da ta samu tun bayan da ya karɓi ragama daga hannun Xabi Alonso. Hasali ma, rahotannin na cewa tuni shugaban Real Madrid, Florentino Perez ya fara baza komar neman wanda zai maye gurbin Arbeloa. Arbeloa ya samu babbar suka bayan...
Read more