MURIC ta neman a dakatar da jarabawar Makarantar Koyon Aikin Lauya kan hana sanya hijabi
Kungiyar kare haƙƙin Musulmi ta MURIC, ta yi kira da a dakatar da jarabawar da ake gudanarwa a dukkan cibiyoyin Makarantar Koyon Aikin Lauya ta Najeriya, sakamakon zargin cin zarafi, tsoratarwa da kuma hana ɗalibai mata Musulmi masu sanya hijabi shiga ɗakunan jarabawa. Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan Adam ta Musulunci ta kuma buƙaci gudanar da...
Read more