Ina matuƙar son matata har ta kai ba na iya mayar da hankali a wurin aikina— Miji
Wani uba mai ’ya’ya biyu ya bayyana cewa tsananin soyayyar da yake yi wa matarsa ta shafi yadda yake mai da hankali wajen gudanar da aikinsa. Aminu Kabiru ya bayyana hakan ne a gaban wata Kotun Shari’a da ke Kaduna, a Jihar Kaduna, yayin da yake mayar da martani kan bukatar matarsa da suka rabu,...
Read more