Gwamnatin Sokoto za ta tallafa wa wani yaro maraya da ya samu maki 353 a jarabawar JAMB
Gwamnatin Jihar Sokoto ta dauki matakin tallafa wa wani maraya mai shekaru 16, Muhammad Sirajo Abubakar, wanda ya samu maki 353 a jarabawar share fagen shiga jami’a ta UTME ta shekarar 2026. A cewar wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na Ma’aikatar Ilimi Mai Zurfi, Ibrahim Iya, ya fitar a ranar Laraba, matakin ya...
Read more