NE

News Elementor

Latest Posts

Majalisar Wakilai ta yi barazanar kama shugabannin kamfanonin sadarwa kan matsalar network

Majalisar Wakilan Najeriya ta yi barazanar bayar da sammacin kama shugabannin manyan kamfanonin sadarwa da suka gaza bayyana a gabanta domin amsa tambayoyi kan matsalar ƙarancin ingancin sadarwa da ake fama da ita a faɗin ƙasar nan. Kwamitin wucin gadi na majalisar da ke binciken matsalar ya bai wa kamfanonin wa’adin zuwa ranar 4 ga...
Read more

Trending News

Editor's Picks

Ɗan gidan Atiku, Abba, ya sha alwashin tabbatar da cewa Tinubu ya yi nasara a jihar Adamawa

Abba Atiku Abubakar, ɗan tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2027 a ƙarƙashin jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), Alhaji Atiku Abubakar, ya yi alƙawarin tabbatar da nasarar Shugaba Bola Ahmed Tinubu da jam’iyyar APC a babban zaɓen shekarar 2027. Abba Abubakar ya bayyana wannan matsaya ne a ranar Juma’a, a...

NE

News Elementor

Popular Categories

Must Read

©2025 – All Right Reserved. IconicFM