NE

News Elementor

Latest Posts

Tawagar Kano ta gana da sakataren gwamnatin tarayya don neman a saki kuɗin tallafi ga ƴan kasuwar Singer da gobara ta shafa

Wata babbar tawaga ta ‘yan kasuwa da manyan jami’an gwamnatin Jihar Kano ta gana da Sakataren Gwamnatin Tarayya, Sanata George Akume, domin neman a gaggauta sakin tallafin Naira biliyan 5 da Gwamnatin Tarayya ta yi alkawarin bai wa waɗanda gobarar Kasuwar Singer ta shafa. Hakan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da mai magana da...
Read more

Ofishin Kula Da Ƙorafe-Ƙorafen Haraji Zai Ƙarfafa Amincewar Al’umma Da Tsarin Haraji – Ministan Yaɗa Labarai

Gwamnatin Tarayya ta sake jaddada aniyar ta ta gina tsarin gudanar da haraji mai tsare gaskiya, tare da mayar da hankali kan buƙatun ’yan ƙasa, a wani ɓangare na Ajandar Sabunta Fata ta Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu. Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, shi ne ya bayyana hakan ranar Litinin...
Read more

Dangote Ya Ce Rikicin Gabas Ta Tsakiya Zai Iya Sa Yan Najeriya Su Koma Rayuwa Irin Ta Lokacin Covid-19

Shugaban kamfanin Dangoye, Aliko Dangote ya yi gargadin cewa, rikicin gabas ta tsakiya zai iya tilastawa Nigeria da sauran kasashen Africa komawa aiki daga gida kamar yadda aka yi a zamanin Covid-19. Dangote ya bayyana hakan ne bayan ganawa da shugaban kasa Bola Tinubu a gidansa dake Legas, inda ya bayyana damuwa game da tasirin...
Read more

Tsohon Shugaban Sashen Kuɗaɗe Na NNPCL, Ya Ƙaryata Zargin Ɓatan Naira Tiriliyan 210 A Kamfanin

Tsohon Shugaban Sashen Harkokin Kuɗaɗe na Kamfanin NNPCL, Alhaji Umar Ajiya, ya ƙaryata zargin da Kwamitin Majalisar Dattijai kan Asusun Kuɗaɗen Gwamnati ya yi wa tsohon Shugaban Kamfanin, Mele Kolo Kyari, na ɓatan naira tiriliyan 210 daga kamfanin tsakanin shekarar 2017 zuwa 2023 a lokacin da suke jagorantar harkokin kamfanin. Shugaban Ƙungiyar Ajiya Solidarity Forum,...
Read more
1 2

Trending News

Editor's Picks

Ɗan gidan Atiku, Abba, ya sha alwashin tabbatar da cewa Tinubu ya yi nasara a jihar Adamawa

Abba Atiku Abubakar, ɗan tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2027 a ƙarƙashin jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), Alhaji Atiku Abubakar, ya yi alƙawarin tabbatar da nasarar Shugaba Bola Ahmed Tinubu da jam’iyyar APC a babban zaɓen shekarar 2027. Abba Abubakar ya bayyana wannan matsaya ne a ranar Juma’a, a...

NE

News Elementor

Popular Categories

Must Read

©2025 – All Right Reserved. IconicFM