Mai baiwa Gwamnan Kano shawara ya naɗa ɗansa a matsayin shugaban ma’aikata na ofishinsa
Mai baiwa Gwamnan Kano shawara kan yaɗa labarai, Ahmad Aruwa, ya naɗa ɗansa, Aliyu Ahmed, a matsayin Shugaban Ma’aikata (Chief of Staff) na ofishin sa. An sanar da naɗin Aliyu tare da na wasu mutum huɗu a ranar Talata, 27 ga Oktoba, 2026. Sauran waɗanda aka naɗa sun haɗa da Habibu Liman a matsayin Sakatare...
Read more