NE

News Elementor

Latest Posts

Rundunar sojin Najeriya sun kashe ‘ƴan ta’adda 103 cikin kwanaki takwas a arewa maso gabashin ƙasar

Rundunar Operation Haɗin Kai mai yaƙi da ta’addanci a arewa maso gabashin Nijeriya ta ce hare-haren da dakarunta suka kai ta sama sun yi sanadin kashe ‘yanta’adda 103 a cikin kwanaki takwas. Wata sanawa da muƙaddashin jami’in watsa labaran rundunar, Keftin Mohammed Goni, ya sanya wa hannu ranar Litinin kuma aka wallafa a shafin Facebook...
Read more
1 2 3 … 17

Trending News

Editor's Picks

Ɗan gidan Atiku, Abba, ya sha alwashin tabbatar da cewa Tinubu ya yi nasara a jihar Adamawa

Abba Atiku Abubakar, ɗan tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2027 a ƙarƙashin jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), Alhaji Atiku Abubakar, ya yi alƙawarin tabbatar da nasarar Shugaba Bola Ahmed Tinubu da jam’iyyar APC a babban zaɓen shekarar 2027. Abba Abubakar ya bayyana wannan matsaya ne a ranar Juma’a, a...

NE

News Elementor

Popular Categories

Must Read

©2025 – All Right Reserved. IconicFM