NE

News Elementor

Latest Posts

Hukumar NDLEA ta kama wata tsohuwa mai shekara 101, da ake zargi da safarar miyagun kwayoyi a jihar Ogun

Jami’an Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa, NDLEA, sun kama wata tsohuwa mai shekara 101, Esther Ogunmabo, bisa zargin safarar miyagun ƙwayoyi a jihar Ogun. An kama Ogunmabo a garin Ilisan, inda jami’an hukumar suka same ta da buhunan ƙwayar skunk, wani nau’in tabar wiwi, mai nauyin gram 90, wadda ta ce...
Read more
1 2 3

Trending News

Editor's Picks

Gwamnan Kano Abba Kabir ya tura sunan mai magana da yawunsa, Sanusi Bature zuwa majalisa domin naɗa shi kwamishina

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya miƙa sunayen mutane biyu ga majalisar dokokin jihar domin tantancewa da tabbatar da su a matsayin kwamishinoni, ciki har da mai magana da yawunsa, Sanusi Bature Dawakin Tofa. Sannan an miƙa sunan Hon. Balarabe Sa’idu Gani. Ana sa ran Majalisar za ta tantance mutanen biyu a ranar Talata,...

NE

News Elementor

Popular Categories

Must Read

©2025 – All Right Reserved. IconicFM