Iconic Open University ta buɗe cibiyar karatu ta “The Harmony Campus” a Ilorin
A wani yunkuri na sake fasalin ilimi ta hanyar fasahar zamani a Najeriya, Afrika da sauran sassan duniya, Iconic Open University ta sake kaddamar da sabuwar cibiyar karatu ta ‘The Harmony Campus,’ a birnin Ilorin, babban birnin Jihar Kwara. Wannan matakin ya zama muhimmin ci gaba a tarihin faɗaɗa ayyukan babbar jami’ar mai zaman kanta...
Read more