Gwamnatin Tarayya Za Ta Hada Kai Da Jihar Imo Domin Bunkasa Tattalin Arziki – Shettima
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima, ya ce gwamnatin tarayya za ta yi aiki da jihar Imo domin bunkasa damarmakin zuba jari da ci-gaban tattalin arziki. Lokacin da yake zantawa a babban taron tattalin arziki na jihar Imo a birnin Owerri, mataimakin shugaban kasa ya ce gwamnatin Tinubu za ta yi aiki da jihar domin tabbatar...
Read more