Ba Mu Sauya Dokokin Haraji Ba Fadar Shugaban Ƙasa
Fadar shugaban kasa ta musanta zargin cewa ta sauya sabbin dokokin haraji a sirrance, inda ta nace kan cewa babu wani gyara da ta yiwa dokokin wanda majalisar tarayya ba ta amince da shi ba. Hakan na zuwa ne a daidai lokacin da tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, da dan takarar shugaban kasa na...
Read more