An Sako Matafiyan Da Aka Sace a Jihar Plateau
Mutane 28 da aka yi garkuwa da su a ranar 21 ga Disamba, 2025, a al’ummar Zak da ke gundumar Bashar a ƙaramar hukumar Wase ta Jihar Plateau, sun sami ’yanci bayan masu garkuwar sun sake su. Waɗanda abin ya rutsa da su da suka haɗar da maza, mata da yara, suna kan hanyarsu ta...
Read more