NE

News Elementor

Yan Bindiga Sun Kashe Mutum 9 A Kebbi

Ƴan bindiga sama da 50 sun kai hari kauyuka uku, tare da kashe mutum takwas a Kebbi

Fiye da ’yan bindiga 50 dauke da makamai sun kai hari kauyuka uku na Kaiwa, Gebbe da Gelawa da ke cikin karamar hukumar Shanga ta Jihar Kebbi, inda suka kashe mutane takwas.

Wata majiya ta bayyana cewa maharan sun zo ne a kan babura, masu tarin yawa, inda suka kai hare-haren a lokaci guda kan fararen hula da ba su ji ba su gani ba.

Ya bayyana cewa wasu daga cikin mazauna yankin sun samu tserewa zuwa cikin dazuka da ke kusa bayan sun hangi ’yan bindigar, sai dai wasu ba su samu damar tserewa ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent News

Trending News

Editor's Picks

Gwamnan Kano Abba Kabir ya tura sunan mai magana da yawunsa, Sanusi Bature zuwa majalisa domin naɗa shi kwamishina

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya miƙa sunayen mutane biyu ga majalisar dokokin jihar domin tantancewa da tabbatar da su a matsayin kwamishinoni, ciki har da mai magana da yawunsa, Sanusi Bature Dawakin Tofa. Sannan an miƙa sunan Hon. Balarabe Sa’idu Gani. Ana sa ran Majalisar za ta tantance mutanen biyu a ranar Talata,...

NE

News Elementor

Popular Categories

Must Read

©2025 – All Right Reserved. IconicFM