NE

News Elementor

Kwamitin Tsaro Na MDD Ya Kira Taron Gaggawa

Kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya ya kira taron gaggawa yau a birnin New York na Amurka.

Taron na zuwa ne bayan da Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniyar, Antonio Guterres ya yi Allah wadai da matakin soji a yankin Gabas ta Tsakiya.

Cikin wata sanarwa da ya fitar, Mista Gutterres ya ce ”matakin zai kawo cikas ga tsaro da zaman lafiyar duniya”.

Ya kuma yi kiran gaggauta kawo ƙarshen yaƙin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent News

Trending News

Editor's Picks

Gwamnan Kano Abba Kabir ya tura sunan mai magana da yawunsa, Sanusi Bature zuwa majalisa domin naɗa shi kwamishina

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya miƙa sunayen mutane biyu ga majalisar dokokin jihar domin tantancewa da tabbatar da su a matsayin kwamishinoni, ciki har da mai magana da yawunsa, Sanusi Bature Dawakin Tofa. Sannan an miƙa sunan Hon. Balarabe Sa’idu Gani. Ana sa ran Majalisar za ta tantance mutanen biyu a ranar Talata,...

NE

News Elementor

Popular Categories

Must Read

©2025 – All Right Reserved. IconicFM