NE

News Elementor

An Kashe Wani Jami’in NSCDS Wajen Rabon Kayan Tallafin Ramadan

A Kano Wani jami’in hukumar tsaron farin kaya ta Civil Defence ya rasa ransa yayin rabon tallafin Ramadan a ƙaramar hukumar Tudun Wada da ke jihar Kano.

Lamarin ya faru ne a ranar Juma’a yayin wani shiri da ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Doguwa/Tudun Wada, Alhassan Ado Doguwa, ya shirya domin raba tallafin ga al’umma.

Rahotanni sun ce jami’in ya rasu ne a lokacin gudanar da rabon tallafin da aka tanada domin taimakawa jama’a a lokacin Ramadan da kuma bukukuwan idin karamar Sallah.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent News

Trending News

Editor's Picks

Gwamnan Kano Abba Kabir ya tura sunan mai magana da yawunsa, Sanusi Bature zuwa majalisa domin naɗa shi kwamishina

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya miƙa sunayen mutane biyu ga majalisar dokokin jihar domin tantancewa da tabbatar da su a matsayin kwamishinoni, ciki har da mai magana da yawunsa, Sanusi Bature Dawakin Tofa. Sannan an miƙa sunan Hon. Balarabe Sa’idu Gani. Ana sa ran Majalisar za ta tantance mutanen biyu a ranar Talata,...

NE

News Elementor

Popular Categories

Must Read

©2025 – All Right Reserved. IconicFM