NE

News Elementor

Latest Posts

Dan takarar gwamnan na jam’iyyar ADC a jihar Sokoto Manir Dan’iya ya yi Alla- wadai da sace Mutane sama da 50 a Mahaifar Mataimakin gwamnan jihar Sokoto

Ɗan takarar gwamnan jihar Sakkwato na jam’iyyar ADC, Hon. Manir Muhammad Dan’iya, ya yi Alla-wadai da rahotannin sace mutane sama da 50 a Garin Idi, mahaifar mataimakin gwamnan jihar Sakkwato, Alhaji Idris Muhammad Gobir, yana mai cewa lamarin ya nuna yadda matsalar tsaro ke ci gaba da ta’azzara a jihar. A cikin wata sanarwa da...
Read more

Ana jimamin mutuwar matasan Sokoto 9 da suka rasu yayin da suke kan hanyar zuwa Legas domin neman ingantacciyar rayuwa

Jihar Sakkwato ta shiga cikin alhini bayan rasuwar wasu matasa tara daga Ƙaramar Hukumar Yabo, waɗanda suka rasa rayukansu a wani mummunan haɗarin mota yayin da suke kan hanyarsu ta zuwa Legas domin naman kuɗi. Lamarin ya jawo ta’aziyya daga sassa daban-daban na jihar da ma ƙasa baki ɗaya, inda mutane da dama suka bayyana...
Read more
1 2 3 4

Trending News

Editor's Picks

Gwamnan Kano Abba Kabir ya tura sunan mai magana da yawunsa, Sanusi Bature zuwa majalisa domin naɗa shi kwamishina

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya miƙa sunayen mutane biyu ga majalisar dokokin jihar domin tantancewa da tabbatar da su a matsayin kwamishinoni, ciki har da mai magana da yawunsa, Sanusi Bature Dawakin Tofa. Sannan an miƙa sunan Hon. Balarabe Sa’idu Gani. Ana sa ran Majalisar za ta tantance mutanen biyu a ranar Talata,...

NE

News Elementor

Popular Categories

Must Read

©2025 – All Right Reserved. IconicFM