Masarautar Bauchi ta naɗa tsohon Shugaban Ƙasa, Goodluck Jonathan, sarautar gargajiya mai taken Jigon Bauchi
Sarkin Bauchi, Rilwanu Adamu, ne ya naɗa tsohon shugaban ƙasar a wani biki da aka gudanar a ranar Talata a fadar Sarkin Bauchi da ke cikin birnin Bauchi. Jaridar PUNCH ta rawaito cewa an karrama Jonathan ne bisa gudunmawar da ya bayar wajen ƙarfafa dimokuraɗiyya, zaman lafiya da haɗin kan ƙasa a Najeriya. Sarkin Bauchi...
Read more