NE

News Elementor

Latest Posts

Yunkurin Juyin Mulki: Majalisar Dattawa Ta Amince da Tura Sojoji Zuwa Jamhuriyar Benin

Majalisar Dattawa ta amince da bukatar Shugaba Bola Tinubu na tura sojojin Najeriya zuwa Jamhuriyar Benin domin tallafa wa kokarin dawo da zaman lafiya da kwanciyar hankali bayan yunkurin juyin mulkin da aka yi a karshen makon da ya gabata. Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio ne ya bayyana hakan a ranar Talata, yayin zaman majalisar,...
Read more

Trump Ya Kulla Yarjejeniyar Zaman Lafiya Tsakanin Rwanda Da Jamhuriyar Dimukradiyyar Congo

Shugaban Amurika Donald Trump ya kulla yarjejeniyar zaman lafiya tare da shugabannin Rwanda da jamhuriyar dimukradiyyar Congo, a daidai lokacin da sabon rikici ya bulla a kasashen. Trump ya ce Amurika za ta kulla yarjejeniya a bangaren ma’adinai tare da kasashen guda biyu, bayan ya karbi bakuncin shugaba Paul Kagame na Rwanda, da Felix Tshikedin...
Read more
1 … 54 55 56

Trending News

Editor's Picks

Gwamnan Kano Abba Kabir ya tura sunan mai magana da yawunsa, Sanusi Bature zuwa majalisa domin naɗa shi kwamishina

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya miƙa sunayen mutane biyu ga majalisar dokokin jihar domin tantancewa da tabbatar da su a matsayin kwamishinoni, ciki har da mai magana da yawunsa, Sanusi Bature Dawakin Tofa. Sannan an miƙa sunan Hon. Balarabe Sa’idu Gani. Ana sa ran Majalisar za ta tantance mutanen biyu a ranar Talata,...

NE

News Elementor

Popular Categories

Must Read

©2025 – All Right Reserved. IconicFM