Fitattun Yan Wasan Najeriya Da Ba Za Su Buga Gasar Afcon A Morocco 2025
A makon da ya gabata ne mai horar da ƴanwasan tawagar Super Eagles ta Najeriya Éric Sékou Chelle ya fitar da sunayen ƴan ƙwallo 28 waɗanda za su wakilci ƙasar a gasar cin kofin nahiyar Afirka ta 2025. Kocin zai je gasar, wadda za a buga a ƙasar Morocco ne da zimmar samun nasara gagaruma...
Read more