Victor Osimhen, Zaidu Sanusi da Muhammad Usman Na Cikin Tawagar ‘Yan Wasan Super Eagles Da za su je AFCON 2025
Kocin Super Eagles, Eric Chelle, ya fitar da jerin sunayen ‘yan wasa 28 da za su wakilci tawagar ƙwallon ƙafa ta Nijeriya a gasar cin kofin Afirka ta AFCON 2025 da za a fara a ƙasar Maroko a watan Disamba. A cikin jerin ‘yan wasan da kocin ya fitar ranar Alhamis, akwai Zaidu Sanusi wanda...
Read more