NE

News Elementor

Ina bai wa ma’aikatan gonata masu digiri mafi ƙarancin albashi na ₦500,000 a kowane wata- Gwamnan Neja

Gwamnan Jihar Neja, Mohammed Umaru Bago, ya ce gonarsa tana biyan ma’aikatan da suka yi digiri mafi ƙarancin albashi na naira 500,000 a kowane wata.

Gwamnan, wanda ya bayyana kansa a matsayin manomi, ya bayyana hakan ne a Legas yayin bikin buɗe taron FirstBank Agric & Export Expo 2026, mai taken: “Daga gona zuwa kasuwannin duniya: Gina tsarin darajar fitar da kayayyakin Najeriya zuwa ƙasashen waje.”

Bago ya bayyana irin damar da harkar noma ke da ita, musamman kiwo, a matsayin wata babbar hanyar samar da ayyukan yi da bunƙasa tattalin arziki.

A cewar gwamnan, albashin da ake biyan ma’aikata a gonarsa ya fi abin da ma’aikatan gwamnati da dama ke samu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent News

Trending News

Editor's Picks

Gwamnan Kano Abba Kabir ya tura sunan mai magana da yawunsa, Sanusi Bature zuwa majalisa domin naɗa shi kwamishina

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya miƙa sunayen mutane biyu ga majalisar dokokin jihar domin tantancewa da tabbatar da su a matsayin kwamishinoni, ciki har da mai magana da yawunsa, Sanusi Bature Dawakin Tofa. Sannan an miƙa sunan Hon. Balarabe Sa’idu Gani. Ana sa ran Majalisar za ta tantance mutanen biyu a ranar Talata,...

NE

News Elementor

Popular Categories

Must Read

©2025 – All Right Reserved. IconicFM