Shugaban Iran ya ce tattaunawa da Amurika ba ta da ma’ana
Shugaban ƙasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya ce tattaunawa da Amurka ba ta da ma’ana, yana mai zargin cewa duk wani yunƙurin tattaunawa tsakanin ƙasashen biyu kan biyo bayan hare-hare da matsin lamba daga Washington. Pezeshkian ya bayyana hakan ne a ranar litinin yayin ganawarsa da ministan harkokin wajen Armenia, Ararat Mirzoyan, a Tehran, kamar yadda...
Read more