Trump Ya Kulla Yarjejeniyar Zaman Lafiya Tsakanin Rwanda Da Jamhuriyar Dimukradiyyar Congo
Shugaban Amurika Donald Trump ya kulla yarjejeniyar zaman lafiya tare da shugabannin Rwanda da jamhuriyar dimukradiyyar Congo, a daidai lokacin da sabon rikici ya bulla a kasashen. Trump ya ce Amurika za ta kulla yarjejeniya a bangaren ma’adinai tare da kasashen guda biyu, bayan ya karbi bakuncin shugaba Paul Kagame na Rwanda, da Felix Tshikedin...
Read more