NE

News Elementor

Latest Posts

Nuhu Ribadu ya gana da Mataimakin Sakataren Harkokin Siyasa na Amurka domin ƙarfafa tsaro tsakanin Najeriya da Amurka

Mai Ba Shugaban Ƙasa Shawara kan Harkokin Tsaro, Nuhu Ribadu, ya gana da Mataimakin Sakataren Harkokin Siyasa na Amurka, Frank Garcia, domin tattauna hanyoyin ƙara ƙarfafa haɗin gwiwar tsaro tsakanin Najeriya da Amurka. Bangarorin biyu sun duba ci gaban da aka samu a yarjejeniyar haɗin gwiwa tsakanin ƙasashen biyu, musamman a fannonin yaƙi da ta’addanci,...
Read more

Ƙasar Birtaniya Ta Jagoranci Tattaunawa Da Ƙasashe 40 Domin Neman Mafita Kan Buɗe Mashigar Hormuz

Birtaniya ta jagoranci tattaunawa da ƙasashe 40 kan matakin bai ɗaya da ya kamata su ɗauka don buɗe mashigin Hormuz da Iran ta rufe, tare da dakatar da garkuwar da Tehran ta yiwa tattalin arziƙin duniya. Ministar harkokin wajen Birtaniya Yvette Cooper da ta jagoranci ganawar da aka yi ta bidiyo, wadda ta ƙunshi wakilan...
Read more
1 2 3 4

Trending News

Editor's Picks

Gwamnan Kano Abba Kabir ya tura sunan mai magana da yawunsa, Sanusi Bature zuwa majalisa domin naɗa shi kwamishina

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya miƙa sunayen mutane biyu ga majalisar dokokin jihar domin tantancewa da tabbatar da su a matsayin kwamishinoni, ciki har da mai magana da yawunsa, Sanusi Bature Dawakin Tofa. Sannan an miƙa sunan Hon. Balarabe Sa’idu Gani. Ana sa ran Majalisar za ta tantance mutanen biyu a ranar Talata,...

NE

News Elementor

Popular Categories

Must Read

©2025 – All Right Reserved. IconicFM