Iran Ta Naɗa Ayatullah Arafi a Matsayin Jagoran Ƙoli na Riƙon Ƙwarya
Iran ta naɗa Ayatullah Arafi a matsayin Jagoran Ƙoli na wucin gadi bayan rahoton mutuwar Ali Khamenei a wani hari ta sama da Amurka da Isra’ila suka kai a ranar Asabar.An sanar da wannan naɗin ne yayin da ƙasar ta fara shirye-shiryen sauyin jagoranci a hukumance. Ayatullah Arafi zai riƙa gudanar da ayyukan Jagoran Ƙoli...
Read more