NE

News Elementor

Latest Posts

Nijeriya ta sake jaddada ƙudirin ta na ƙarfafa hulɗa da Saudiyya yayin da ta ke bikin cika shekaru 96

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kan Al’umma, Mohammed Idris, ya ce Nijeriya da Saudiyya suna zurfafa hulɗar su fiye da yadda take a baya, inda ake samun ƙarin haɗin gwiwa a fannonin noma, makamashi, zuba jari, sufurin jiragen sama, fasahar kuɗi (fintech) da kasuwanci. Idris ya bayyana hakan ne a ranar Laraba a Abuja,...
Read more

Ɗan shugaban Uganda ya bayyana aniyarsa ta neman shugabancin kasar a 2031

Muhoozi Kainerugaba, babban hafsan sojin Uganda kuma ɗan Shugaban ƙasar, Yoweri Museveni, ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugabancin ƙasar a zaɓen shekarar 2031. Kainerugaba mai shekaru 52 ya shafe shekaru ana kallonsa a matsayin wanda zai iya maye gurbin mahaifinsa, Museveni mai shekaru 81, wanda ya kwashe kusan shekaru 40 yana mulkin Uganda tun...
Read more

Gwamnatin Burkina Faso ta fara tilasta wa ‘yan jarida ɗaukar horon soji don nuna kishin ƙasa

Gwamnatin mulkin sojan Burkina Faso ta fara tilasta wa ‘yan jaridar kafafen yaɗa labarai na gwamnati da masu zaman kansu shiga horon soja na musamman domin ƙarfafa kishin ƙasa. DWAfrica ta ruwaito rukunin farko na ‘yan jarida 44, maza da mata, sun kammala horon kwanaki shida a wata makarantar ‘yan sanda da ke kusa da...
Read more
1 2 3 4

Trending News

Editor's Picks

Gwamnan Kano Abba Kabir ya tura sunan mai magana da yawunsa, Sanusi Bature zuwa majalisa domin naɗa shi kwamishina

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya miƙa sunayen mutane biyu ga majalisar dokokin jihar domin tantancewa da tabbatar da su a matsayin kwamishinoni, ciki har da mai magana da yawunsa, Sanusi Bature Dawakin Tofa. Sannan an miƙa sunan Hon. Balarabe Sa’idu Gani. Ana sa ran Majalisar za ta tantance mutanen biyu a ranar Talata,...

NE

News Elementor

Popular Categories

Must Read

©2025 – All Right Reserved. IconicFM