NE

News Elementor

Hukumar Hisbah a jihar Kebbi ta kama mutum 25 a wani otal bisa zargin aikata baɗala

Jami’an Hukumar Hisbah a Jihar Kebbi, ƙarƙashin Ma’aikatar lamurran Addini, sun kama matasa 25 a garin Argungu bisa zargin aikata ayyukan da suka saɓa da ɗabi’a.

Daraktan Shari’a na Hukumar, Sirajo Kamba, ne ya tabbatar da hakan a cikin wata sanarwa da aka bai wa Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya (NAN) a Birnin Kebbi.

Kamba ya ƙara da cewa hukumar za ta gudanar da cikakken bincike bisa tanadin doka, kuma duk wanda aka samu da laifi zai fuskanci matakin shari’a da ya dace.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent News

Trending News

Editor's Picks

Gwamnan Kano Abba Kabir ya tura sunan mai magana da yawunsa, Sanusi Bature zuwa majalisa domin naɗa shi kwamishina

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya miƙa sunayen mutane biyu ga majalisar dokokin jihar domin tantancewa da tabbatar da su a matsayin kwamishinoni, ciki har da mai magana da yawunsa, Sanusi Bature Dawakin Tofa. Sannan an miƙa sunan Hon. Balarabe Sa’idu Gani. Ana sa ran Majalisar za ta tantance mutanen biyu a ranar Talata,...

NE

News Elementor

Popular Categories

Must Read

©2025 – All Right Reserved. IconicFM