NE

News Elementor

INEC Ta Fitar Da Jadawalin Ranakun Zaɓe A Najeriya

Hukumar zaɓen Nijeriya (INEC) ta fitar da jadawalin zabukan shekarar 2027 da za a yi a ƙasar, inda ta ce na Shugaban Kasa zai kama ranar 20 ga Fabrairu.

A bisa jadawalin, za a gudanar da zaben Shugaban Kasa da na Majalisar Dokoki ta Kasa a ranar Asabar, 20 ga Fabrairu, 2027.

Zaben Gwamna da na Majalisar Dokoki ta Jiha zai biyo bayan makonni biyu bayan haka a ranar Asabar, 6 ga Maris, 2027.

Waɗannan ranaku sun yi daidai da ana tsakiyar yin azumin watan Ramadana na shekara mai zuwa ke nan yayin da zaɓukan gwamnan za su faɗa a ranakun shirin sallah.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent News

Trending News

Editor's Picks

Gwamnan Kano Abba Kabir ya tura sunan mai magana da yawunsa, Sanusi Bature zuwa majalisa domin naɗa shi kwamishina

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya miƙa sunayen mutane biyu ga majalisar dokokin jihar domin tantancewa da tabbatar da su a matsayin kwamishinoni, ciki har da mai magana da yawunsa, Sanusi Bature Dawakin Tofa. Sannan an miƙa sunan Hon. Balarabe Sa’idu Gani. Ana sa ran Majalisar za ta tantance mutanen biyu a ranar Talata,...

NE

News Elementor

Popular Categories

Must Read

©2025 – All Right Reserved. IconicFM