NE

News Elementor

Makinde Da Kwankwaso Sun Yi Ganawar Sirri

Seyi Makinde, gwamnan jihar Oyo, ya gana a sirrance da jagoran jam’iyyar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso, lamarin da ya tayar da ce-ce-ku-ce kan yiwuwar sabon tsarin haɗin gwiwar siyasa gabanin zaɓen shekarar 2027.

Rahotanni sun nuna cewa ganawar ta gudana ne a asirce, inda ba a bayyana cikakken abin da aka tattauna ba.

Sai dai masana harkokin siyasa na ganin cewa irin wannan ganawa tsakanin manyan ‘yan siyasa daga jam’iyyu daban-daban na iya kasancewa wata alama ta shirye-shiryen kawance ko sabuwar tafiya a siyasar ƙasar nan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recent News

Trending News

Editor's Picks

Gwamnan Kano Abba Kabir ya tura sunan mai magana da yawunsa, Sanusi Bature zuwa majalisa domin naɗa shi kwamishina

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya miƙa sunayen mutane biyu ga majalisar dokokin jihar domin tantancewa da tabbatar da su a matsayin kwamishinoni, ciki har da mai magana da yawunsa, Sanusi Bature Dawakin Tofa. Sannan an miƙa sunan Hon. Balarabe Sa’idu Gani. Ana sa ran Majalisar za ta tantance mutanen biyu a ranar Talata,...

NE

News Elementor

Popular Categories

Must Read

©2025 – All Right Reserved. IconicFM