Ɗaliban fannin likitanci na tsara shirin barin Najeriya tun kafin kammala karatu – NMA
Kungiyar Likitocin Najeriya (NMA) ta bayyana cewa wasu daliban likitanci yanzu suna fara shirin barin Najeriya zuwa kasar waje tun kafin su kammala karatunsu, sakamakon rashin kyakkyawan yanayin aiki da makoma a fannin lafiya. Shugaban NMA, Farfesa Afekhide-Ernest Omoti, ya ce wasu daliban na fara rubuta jarabawar cancantar aiki a kasashen waje tun lokacin koyon...
Read more