Yadda aka yi jana’izar Marigayi Sarkin Gumel Ahmad Muhammad Sani cikin alhini da juyayi
Dubban al’ummar jihar Jigawa da sauran sassan Najeriya, sarakunan gargajiya, ’yan siyasa da sauran manyan baki sun halarci sallar jana’izar marigayi Sarkin Gumel, Alhaji Ahmad Muhammad Sani II, wanda ya rasu yana da shekaru 85. An gudanar da sallar jana’izar ne a fadar marigayi sarkin da ke Gumel da yammacin Juma’a, 4 ga Satumba 2026,...
Read more