Sojoji sun ceto wata mata da yan bindiga suka sace a jihar Kebbi
Mukaddashin kakakin rundunar, Kanal Olaniyi Osoba, ya ce sojojin sun samu sahihin bayanan sirri kan shirin musayar kuɗin fansar da aka shirya yi domin sakin matar da aka sace a gonarta a watan da ya gabata. Ya ce bayan samun bayanan, sojojin sun gaggauta tura dakarunsu domin dakile musayar kuɗin fansar. A cewar Osoba, yayin...
Read more