Gwamnatin Margayi Buhari ce ta fi kowace gwamnati cin hanci da rashawa a tarihin Najeriya- Datti Baba Ahmed
Tsohon ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour Party, Yusuf Datti Baba-Ahmed, ya bayyana gwamnatin tsohon shugaban ƙasa marigayi Muhammadu Buhari a matsayin gwamnatin da ta fi kowace gwamnati cin hanci da rashawa a tarihin Najeriya. Baba-Ahmed ya bayyana hakan ne yayin wata hira da aka yi da shi a shirin MIC On Podcast...
Read more