Tinubu ya amince da karin albashin Sojoji da kashi 30 zuwa 80
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da karin albashin jami’an rundunar sojin Najeriya da zai kai tsakanin kashi 30 zuwa 80 cikin 100, wanda zai fara aiki daga ranar 1 ga Satumban 2026. Sanarwar da mai bai wa shugaban ƙasa shawara kan harkokin yada labarai , Bayo Onanuga, ya fitar a ranar Talata ta...
Read more