PDP, ADC, NDC da sauran jam’iyyun adawa za su gudanar da taron haɗin kan ’yan adawa
Yunkurin samar da haɗin kan ’yan adawa gabanin babban zaɓen shekarar 2027 ya shiga wani sabon mataki a Nigeria. Hakan na zuwa ne yayin da wata ƙungiya mai suna G100 ta bayyana cewa ta gudanar da shawarwari da jam’iyyun adawa guda shida, kuma a yanzu tana shirin gudanar da wani babban taro domin ci gaba...
Read more