Kotun ɗaukaka ƙara ta soke hukuncin da ya soke rajistar ADC da wasu jam’iyyu huɗu
Kotun ɗaukaka ƙara da ke Abuja ta soke hukuncin babbar kotun tarayya da ya umarci hukumar zaɓe ta kasa (INEC) ta cire rajistar jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) da wasu jam’iyyu huɗu kamar yadda jaridar Vanguard ta rawaito. Kotun, a hukuncin da alkalai uku suka yanke baki ɗaya, ta ce babbar kotun tarayya ba ta...
Read more