Wike ya ba da umarnin rushe duk wani gini da ya zama maboyar masu aikata laifi a Abuja
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya ba da umarnin rusa wata haramtacciyar unguwa da ke kusa da Karmajiji a yankin Kukwaba na Abuja, bayan rahotannin sirri sun danganta wurin da maboyar masu aikata laifuka. Wike ya bayar da umarnin ne bayan taron kwamitin tsaro na Abuja, inda ya jagoranci jami’an tsaro zuwa duba...
Read more