NE

News Elementor

Latest Posts

Gwamnatin Burkina Faso ta fara tilasta wa ‘yan jarida ɗaukar horon soji don nuna kishin ƙasa

Gwamnatin mulkin sojan Burkina Faso ta fara tilasta wa ‘yan jaridar kafafen yaɗa labarai na gwamnati da masu zaman kansu shiga horon soja na musamman domin ƙarfafa kishin ƙasa. DWAfrica ta ruwaito rukunin farko na ‘yan jarida 44, maza da mata, sun kammala horon kwanaki shida a wata makarantar ‘yan sanda da ke kusa da...
Read more

Zaɓen Osun Adeleke ya lashe ƙananan hukumomi 19, yayin da Oyebamiji na APC yaci 11

Gwamnan Jihar Osun, Ademola Adeleke na Jam’iyyar Accord, ya lashe ƙananan hukumomi 19 daga cikin 30 na jihar, yayin da babban abokin hamayyarsa, Bola Oyebamiji na Jam’iyyar All Progressives Congress, APC, ya lashe ƙananan hukumomi 11 a zaɓen gwamnan jihar da aka gudanar ranar Asabar. Jaridar PUNCH ta rawaito cewa ana jiran sanarwar hukuma daga...
Read more

Peter Obi ya ziyarci waɗanda harin ’yan bindiga ya shafa a Benue, ya buƙaci Gwamnatin Tarayya ta ƙara tsaurara matakan tsaro a jihar

Tsohon Gwamnan Anambra kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a 2027, Peter Obi, ya ziyarci al’ummomin Otukpo-Nobi da Efeyi-Ugboju da ke Ƙaramar Hukumar Otukpo ta Jihar Benue, waɗanda hare-haren ’yan bindiga suka shafa. Obi ya ce yayin ziyarar, ya samu labarin cewa sama da mutum 10 ne aka kashe ko suka ɓace a Otukpo-Nobi, yayin da...
Read more

Masarautar Bauchi ta naɗa tsohon Shugaban Ƙasa, Goodluck Jonathan, sarautar gargajiya mai taken Jigon Bauchi

Sarkin Bauchi, Rilwanu Adamu, ne ya naɗa tsohon shugaban ƙasar a wani biki da aka gudanar a ranar Talata a fadar Sarkin Bauchi da ke cikin birnin Bauchi. Jaridar PUNCH ta rawaito cewa an karrama Jonathan ne bisa gudunmawar da ya bayar wajen ƙarfafa dimokuraɗiyya, zaman lafiya da haɗin kan ƙasa a Najeriya. Sarkin Bauchi...
Read more

Gwamnatin jihar Sokoto ta amince da kashe Naira Biliyan 1.759 a sayo babura 1,000 domin ƙarfafa ayyukan samar da tsaro

Gwamnatin Jihar Sokoto ta amince da kashe naira biliyan 1.759 domin sayen babura kirar Bajaj guda 1,000 da za a bai wa hukumomin tsaro domin ƙarfafa yaƙi da ’yan bindiga a jihar. An cimma matsayar ne a taron majalisar zartarwar jihar karo na shida na shekarar 2026, wanda Mataimakin Gwamnan Jihar Sokoto, Idris Muhammad Gobir,...
Read more

Jami’ar Iconic Open University Ta Sanar Da Bude Daukar Ma’aikata a Sabbin Cibiyoyin Bincike Da Ta Kafa

Jami’ar Iconic Open University, wadda ke da lasisi, da Hukumar Jami’o’in Kasa (NUC), ta sanar da buɗe kofar daukar ma’aikatan bincike a sabbin cibiyoyin bincike guda uku da ta kafa a Arewacin Najeriya. Jami’ar, ta hannun Daraktan Bincike, na Directorate of Research, Innovation and The Impossible (DRII), tana gayyatar ƙwararrun masu bincike domin fara gabatar...
Read more
1 … 20 21 22 23 24 … 56

Trending News

Editor's Picks

Gwamnan Kano Abba Kabir ya tura sunan mai magana da yawunsa, Sanusi Bature zuwa majalisa domin naɗa shi kwamishina

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya miƙa sunayen mutane biyu ga majalisar dokokin jihar domin tantancewa da tabbatar da su a matsayin kwamishinoni, ciki har da mai magana da yawunsa, Sanusi Bature Dawakin Tofa. Sannan an miƙa sunan Hon. Balarabe Sa’idu Gani. Ana sa ran Majalisar za ta tantance mutanen biyu a ranar Talata,...

NE

News Elementor

Popular Categories

Must Read

©2025 – All Right Reserved. IconicFM