NE

News Elementor

Latest Posts

Kwankwaso ya bayyana dalilin da ya sa yake son Atiku ya janye daga takarar shugaban ƙasa a 2027

Mataimakin ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Rabiu Kwankwaso, ya bayyana dalilin da ya sa yake son tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya janye daga takarar shugaban ƙasa ta 2027, tare da mara wa Peter Obi, ɗan takarar shugaban ƙasar jam’iyyar, baya. Kwankwaso ya ce kiransa ya samo asali ne daga tsohuwar alaƙar...
Read more
1 2 3 4 5 … 56

Trending News

Editor's Picks

Gwamnan Kano Abba Kabir ya tura sunan mai magana da yawunsa, Sanusi Bature zuwa majalisa domin naɗa shi kwamishina

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya miƙa sunayen mutane biyu ga majalisar dokokin jihar domin tantancewa da tabbatar da su a matsayin kwamishinoni, ciki har da mai magana da yawunsa, Sanusi Bature Dawakin Tofa. Sannan an miƙa sunan Hon. Balarabe Sa’idu Gani. Ana sa ran Majalisar za ta tantance mutanen biyu a ranar Talata,...

NE

News Elementor

Popular Categories

Must Read

©2025 – All Right Reserved. IconicFM