NE

News Elementor

Latest Posts

Cire sunan Comrade Aminu Abdulsalam Gwarzo daga sunan ƴan takara da INEC ta yi kuskure ne kuma za ta gyara – Kwankwasiyya

Jam’iyyar NDC ta ce cire sunan ɗan takararta na gwamnan Jihar Kano, Comrade Aminu Abdussalam Gwarzo, daga jerin sunayen ’yan takarar da hukumar zaɓe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta fitar ya faru ne sakamakon kuskuren da aka samu. Dr. Yusuf Ibrahim Kofarmata, sakataren Caucus na Kwankwasiyya kuma dan takarar majalisar wakilai na NDC...
Read more

Ƙarancin albashi da matsin lamba a aiki na sa mata Ƴan Jarida tunanin barin aiki Arewacin Nigeria- Rahoto

Ƙungiyoyin Mata Media Organisation da Mata Media Foundation sun yi kira da a ƙara mayar da hankali kan lafiyar kwakwalwa da jin daɗin mata ’yan jarida, bayan gudanar da wani bincike na farko da ya shafi mata ’yan jarida 58 a faɗin Arewacin Najeriya. Binciken mai taken “Nauyin da Ba a Bayyanawa, Ƙarfin da Ake...
Read more

Rundunar Sojin saman ƙasar ta ce ta fara laluben baƙar akwatin jirgin sojojinta ƙirar ATR-42 da ya yi haɗari a jihar Ondo

A Najeriya, rundunar Sojin saman ƙasar ta ce ta fara laluben baƙar akwatin jirgin sojojinta ƙirar ATR-42 da ya yi haɗari a jihar Ondo lokacin da ya ke hanyarsa ta zuwa Lagos daga Benin cikin makon da muke bankwana da shi. A jawabinsa gaban manema labarai da yammacin jiya Juma’a, shugaban sashen bicike na rundunar...
Read more

Wata Ƙungiyar mai suna ‘Da Hannu Na’ ta isa Bauchi don lallashin Bala Mohammed ya goyi bayan Tinubu a 2027

Wata ƙungiyar wayar da kan jama’a kan siyasa mai suna Da Hannu Na, ƙarƙashin dandalin Arewa for Asiwaju, ta isa Jihar Bauchi domin lallashin Gwamna Bala Mohammed ya goyi bayan Shugaba Bola Ahmed Tinubu a zaɓen 2027. Haka kuma, ƙungiyar ta bayyana shirin ziyartar gidan gyaran hali domin tallafa wa fursunoni, ciki har da biyan...
Read more
1 … 3 4 5 6 7 … 56

Trending News

Editor's Picks

Gwamnan Kano Abba Kabir ya tura sunan mai magana da yawunsa, Sanusi Bature zuwa majalisa domin naɗa shi kwamishina

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya miƙa sunayen mutane biyu ga majalisar dokokin jihar domin tantancewa da tabbatar da su a matsayin kwamishinoni, ciki har da mai magana da yawunsa, Sanusi Bature Dawakin Tofa. Sannan an miƙa sunan Hon. Balarabe Sa’idu Gani. Ana sa ran Majalisar za ta tantance mutanen biyu a ranar Talata,...

NE

News Elementor

Popular Categories

Must Read

©2025 – All Right Reserved. IconicFM