Gwamnatin Jihar Gombe ta ware naira miliyan 149 domin saya wa mata masu ɗan ƙaramin ƙarfi 28,284 hannun jari a matatar man Dangote
Gwamnan Jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ya fitar da naira miliyan 149 don sayen hannun jari a matatar man Dangote ga mata masu karamin karfi 28,284 a jihar. Wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Ismaila Uba Misilli, ya fitar, ta ce kuɗin wani ɓangare ne na kuɗaɗen haɗin gwiwa da jihar za ta...
Read more