Hukumar Tace Fina-Finai Ta Kano Ta Jagoranci Wasu Mata Uku Zuwa Karɓar Addinin Musulunci
Hukumar Tace Fina-finai da Dab’i ta Jihar Kano ta bayyana cewa ta jagoranci wasu mata uku masu sana’ar wasan Gala zuwa ga karɓar addinin Musulunci bayan sun nuna ra’ayinsu na rungumar addinin da kansu. A wata sanarwa da Hukumar ta fitar ranar 19 ga watan Mayun 2026, ta ce an gudanar da taron ne cikin...
Read more