An Kama Ɗan Kasuwa Yana Sayar Da Gurɓatacciyar Madara A Jihar Katsina
Dubun wani ɗan kasuwa da ke sayar wa al’umma gurɓataccen garin madara ta cika a Jihar Katsina. ’Yan sndan sun kama ɗan kasuwar mai suna Ibrahim Muhammad, mazaunin Ƙaramar Hukumar Funtua, ne bisa zargin yaudarar al’umma da sayar da guɓataccen garin madarar a matsayin mai inganci. Sanarwar da kakakin rundunar, DSP Abubakar Sadiq Aliyu, ya...
Read more