An Soki Kudurin Gwamnatin Tarayya Na Dawo Da Tsoffin Malaman Makaranta Bakin Aiki
Masu ruwa da tsaki a bangaren ilimi sun kalubalanci yunkurin gwamnatin tarayya na sake mayar da malaman da suka yi ritaya a bakin aiki domin magance karancin malaman da ake fuskanta, inda suka yi gargadin cewa hakan ba zai haifar da kyakkyawan sakamako ba. Kudurin, dake kunshe a sabon daftarin ilimi wanda ma’aikatar ilimi ta...
Read more