Atiku ya ce ana shirin hana ADC shiga zaɓen 2027
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar African Democratic Congress, Atiku Abubakar, ya yi zargin cewa akwai wani sabon shiri da ake yi domin hana jam’iyyar ADC shiga zaɓen shekarar 2027 A cikin wata sanarwa da mai taimaka masa kan harkokin yaɗa labarai, Phrank Shaibu, ya fitar, Atiku ya ce ya...
Read more