Kotu ta ƙi amincewa da buƙatar El-Rufai kan hana ICPC rufe asusun bankinsa
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yi watsi da ƙorafin da tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya shigar domin hana hukumar ICPC da sauran hukumomi rufe asusun bankinsa ko ƙwace kadarorin sa. Mai shari’a Joyce Abdulmalik ce ta yi watsi da ƙorafin a ranar Alhamis, inda ta bayyana cewa ƙarar ba ta girmama...
Read more